DAGA LARABA: Dalilan Da Za A Hana ’yan kasa da shekara 18 shiga jami’a
Samun dalibai ’yan kasa da shekaru 18 a jami’o’i ya zama ruwan dare
Idan aka zagaya jami’o’i ana samun dalibai da ba su wuce shekara 15 ba a aji, lamarin da a yanzu ya zama Ruwan dare.
Mai yiwuwa a lokacin da kuke makarantar firamare ko sakandare kun hadu da wadanda aka yi wa tsallaken aji, wato a bai wa dan aji 4 damar rubuta jarabawar kammala firamare ko kuma dan SS2 damar rubuta WAEC ya wuce jami’a.
- NAJERIYA A YAU: Abun Da Za A Fara Lura Kafin Shiga Tasi A Abuja
- DAGA LARABA: Yadda Muke Rayuwa Cikin Ƙunci —Ma’aikatan Najeriya
Wannan ne ya sa Gwamnatin Tarayya ta ce za a tabbatar da dokar hana duk wanda bai kai shekara 18 ba zuwa matakin gaba da sakandare.
Shirin Daga Laraba ya yi duba a kan wannan lamari.
Domin sauke shirin, latsa nan