DAGA LARABA: Dalilan Lalacewar Al’adun Sallah

Domin sauke shirin kai, latsa nan A yayin da ake bikin babbar Sallah a Najeriya da sauran ƙasashen Musulmin duniya, shirin Daga Laraba na wannan mako ya dubi yadda al’adun bikin sallah ya canza daga bikin ibada, sada zumunta da neman yardar Allah zuwa wani abu na daban. Mene ne dalilan da al’adun bikin sallah […]

DAGA LARABA: Dalilan Lalacewar Al’adun Sallah

Domin sauke shirin kai, latsa nan

A yayin da ake bikin babbar Sallah a Najeriya da sauran ƙasashen Musulmin duniya, shirin Daga Laraba na wannan mako ya dubi yadda al’adun bikin sallah ya canza daga bikin ibada, sada zumunta da neman yardar Allah zuwa wani abu na daban.

Mene ne dalilan da al’adun bikin sallah suka lalace a kasar Hausa?

Saurari bayanai daga bakin dattawa, masana, da kuma matasa kan wannan maudu’i na lalacewar al’adun bikin sallah.

Babu buƙatar mu riƙa tsayar da motoci muna duba takardu — ’Yan sanda

‘Yan bindiga sun ƙone gidan mai da motoci 4 a Enugu

Kwalara ta kashe fiye da mutum 300 a Sudan

A tabbatar an mutunta tsarin dimokuraɗiyya a Zaɓen Edo — Tinubu