DAGA LARABA: Dalilan da wasu darikun Kirista ba sa bikin Kirsimeti
Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne don gano dalilan da suka sa wasu ɗarikun Kirista ba sa bikin Kirsimeti.
Kwanakin karshen watan Disambar kowace shekara lokacin ne da farin ciki ke cika a fuskokin Mabiya Yesu Almasihu don gudanar da bukukuwan ranar tunawa da haihuwarsa, wato Kirsimeti.
Sai dai, wasu darikun addinin Kirista da suka hada Seventh Day Adventist, Jehovah Witness da kuma darikar Deeper Life ba su yarda da gudanar da wannan biki na Kirsimeti ba.
- NAJERIYA A YAU: Dalilin da ’yan sanda ke kama mutane barkatai
- DAGA LARABA: Me nasarar John Mahama ke nufi ga ƙasar Ghana?
Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne kan wannan batu don gano dalilan da suka sa wadannan dariku ba sa bikin Kirsimeti.
Domin sauke shirin, latsa nan