DAGA LARABA: Dalilin Da Maza Ba Su Son Likita Namiji Ya Duba Matansu

Wasu maza na tuburewa likita namiji ba zai duba musu iyali ba, musamman wajen haihuwa.

DAGA LARABA: Dalilin Da Maza Ba Su Son Likita Namiji Ya Duba Matansu

likitoci lokacin aiki akan jariran da aka haifa a manne

A yanayi na rashin lafiya akan ga wasu maza na tuburewa likita namiji ba zai duba musu iyali ba.

Akwai matan da su ma kunya kan hana su sakin jiki likitoci maza su duba su, musamman wajen haihuwa a asibitoci.

Shirin Daga Laraba ya yi nazari a kan abin da ya sa wasu maza ba su yarda likita namiji ya duba matansu a asibiti.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan