NAJERIYA A YAU: Dalilin da ’yan Majalisa ke son CBN ya sassauta dokar cire kudi

Shin akwai siyasa a hakikancewar da mambobin majalisar suka yi kan neman sassauta dokar?

Majalisar Dokokin Najeriya ta tsaya kai da fata cewa dole babban bankin kasar (CBN) ya sassauta dokarsa ta takaita cirar tsabar kudi. 

Shin akwai siyasa a hakikancewar da mambobin majalisar suka yi kan neman sassauta dokar?

Saurari shirin Najeriya A Yau domin samun bayanai masu gamsarwa.