DAGA LARABA: Digiri Ko Sana’a —Wanne Ya Fi Muhimmanci?

Ana ta muhawara kan abin da ya fi muhimmanci tsakanin digiri da sana’a.

DAGA LARABA: Digiri Ko Sana’a —Wanne Ya Fi Muhimmanci?

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan

Ana ci gaba da tafka muhawara kan abin da ya kamata mutum ya fi bai wa muhimmanci tsakanin digiri da sana’a.

Shin wanne ne daga ciki mafi a’ala a rayuwar mutum?

Shirin Daga Laraba zai yi muhawara a kan wannan batu.