DAGA LARABA: “Dole Ne Mace Ta Yiwa Mijinta Wanki”

Wasu matan na ganin wanke kayan miji a matsayin abu mai wahala.

DAGA LARABA: “Dole Ne Mace Ta Yiwa Mijinta Wanki”

Mata na yiwa mazajen su wanki a wasu yankuna

Muhawarar ya kamata ko bai kamata mace ta riƙa yiwa mijin ta wanki ba, ya sa ana ta tada jijiyoyin wuya tsakanin maza da mata. Wasu na ganin daya daga cikin ayyukan mace shine  wanke kayan mijinta da dai sauran aikace-aikacen gida domin ƙara danƙon soyayya da zamantakewa.

To amma nauyin hakan ya rataya a wuyan namiji ne ko mace? Shirin Najeriya a Yau, ya yi nazari akan ko ya kamata mata su riƙa yiwa mazajen su wanki a matsayin wajibi ko kuma kyautatawa.

Domin sauraren shirin ko saukewa kaitsaye, a latsa nan

Tags