DAGA LARABA: Ainihin Abin Da Ke Kawo Cutar Basur Da Maganinta

Ainihin abin da ke kawo cutar basur da hanyoyin kauce mata

DAGA LARABA: Ainihin Abin Da Ke Kawo Cutar Basur Da Maganinta

Basur na daga cikin cututtukan da mutanen kan sha wa magani ba tare da sun ga likita ba.

Shin da gaske zaki da maiko ke kawo cutar basur?

Shirin Daga Laraba na wannan lokaci na tafe bayani kan ainihin abin da ke haddasa cutar basur da kuma hanyoyin kauce mata a likitance.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan