DAGA LARABA: Gudunmawar Da ‘Yan Sa Kai Suke Badawa Wajen Yaki Da Matsalar Tsaro

Ƙarancin jami’an tsaron ne ya sa wasu daga jihohin da rashin tsaron ya fi ƙamari suka samar da wasu jami’an tsaro da ke taimaka wa jami’an tsaron gwamnati wajen dakile haren-haren da yan ta’adda ke kaiwa a wasu yankunan kasar nan.

DAGA LARABA: Gudunmawar Da ‘Yan Sa Kai Suke Badawa Wajen Yaki Da Matsalar Tsaro

‘Yan banga

Matsalar tsaro na daga cikin batutuwan da suke kawo wa ƙasar nan cikas a ’yan shekarun nan.

Kuma kamar yadda al’umma ke bayyanawa, akwai ƙarancin jami’an tsaro da ya kamata a ce suna lura tare da kiyaye rayuka da dukiyoyin al’umma a kodayaushe.

Ƙarancin jami’an tsaron ne ya sa wasu daga jihohin da rashin tsaron ya fi ƙamari suka samar da wasu jami’an tsaro da ke taimaka wa jami’an tsaron gwamnati wajen dakile haren-haren da yan ta’adda ke kaiwa a wasu yankunan kasar nan.

Shirin Daga Laraba na wannan mako zai yi duba ne kan wannan batu.

Domin sauke shirin, latsa nan

Majalisar wakilai ta dakatar da CBN daga ƙara kuɗin cajin ATM

Hanyoyi 6 da mutum zai kare kansa daga tsananin zafi

’Yan sanda sun ceto mutum 30 daga hannun ’yan bindiga a Katsina

Ba abin da zai faru idan aka tsige Fubara – Wike