DAGA LARABA: Halin Da Harkar Ilimi Ke Ciki A Jihar Sakkwato
Iyaye da malamai na kokawa kan irin kalubalen da baganren ilimin ke fuskanta a Jihar Sakkwato
Domin sauke shirin latsa nan
Idan ba ku manta ba, makonni biyu da suka gabata, mun tattauna ne a kan tsarin ilimin Jihar Bauchi da na Jihar Kebbi.
A wannan makon kuma mun karkata ne zuwa kan tsarin ilimin Jihar Sawkwato.
- NAJERIYA A YAU: ‘Yadda Aka Nemi Yin Lalata Da Ni A Wurin Aiki’
- Gwamnati ta Yi wa daliban da ke karatu a Ukraine tayin guraben karatu a jami’o’in Najeriya
A yayin da ilimin daliban firamare da sakandare ke tabarbarewa, iyaye da malamai na kokawa kan irin kalubalen da baganren ilimin jihar ke fuskanta.
Laifin waye kuma ina mafita? Shirin Daga Laraba ya tattauna da masu ruwa da tsaki.