DAGA LARABA: Halin da zawarawa ke tsintar kansu a watan Ramadan
Shirin Daga Laraba na wannan makon ya yi duba ne kan irin halin da zawarawa ke shiga ciki a duk lokacin da azumin watan Ramadan ya zagayo.
Kowane Musulmi da yadda yakan shiga watan Ramadana—wani kan shiga da shiri, wani kuma da shiririta.
Sai dai wasu watan kan zo musu da kalubale—ba don sun shirya mishi ba kuma don sun gaza shiryawa.
Wani rukunin wadannan mutane shi ne na zawarawa, wadanda galibi ba su da masu agaza musu.
- NAJERIYA A YAU: Yadda Masu Larurar Ulcer Za Su Gudanar Da Azumin Ramadan Ba Tare Da Matsala Ba
- DAGA LARABA: Yadda Bude Kan Iyakokin Najeriya Da Jamhuriyar Benin Da Niger Zai Amfani Alummar Kasashen
Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne a kan rayuwar mata zawarawa musamman a watan Ramadana.
Domin sauke shirin, latsa nan