DAGA LARABA: Dalilin da ba za mu bari likita na miji ya duba matanmu ba
Hakan ya fi faruwa a wajen kaɓar haihuwa
Shin za ka yarda likita namiji ya zama ungozomar matarka a lokacin da za ta haihu?
Me ya sa wasu magidanta suke tuburewa a asibiti cewa likotici maza ba za su duba matansu ba, musamman ma a dakin haihuwa? Shin ina dalilansu kuma ya kamata a yi?
- DAGA LARABA: Matakan Nasara Wajen Neman Aure A Soshiyal Midiya
- NAJERIYA A YAU: Wa Ya Kamata Ka Sa A Matsayin Magajinka?
Shirin Daga Laraba na wannan makon ya yi nazari a kan dalilan da wasu maza ba su yarda likita namiji ya duba matansu a asibiti.
Domin sauraren cikakken shirin, latsa nan