DAGA LARABA: Kayan mata: Gyaran jiki ko janyo cuta?

Magungunan mata da aka fi sani da kayan mata sun samu karbuwa a tsakanin mata musamman na Arewacin Najeriya. Amma shin da gaske ne wadannan hade-haden da mata ke sha wani lokacin kuma su yi kunzugu da su na yin amfanin da ake sayensu saboda su? NAJERIYA A YAU: Yadda Ake Ririta Jari A Kasuwanci […]

DAGA LARABA: Kayan mata: Gyaran jiki ko janyo cuta?

Magungunan mata da aka fi sani da kayan mata sun samu karbuwa a tsakanin mata musamman na Arewacin Najeriya.

Amma shin da gaske ne wadannan hade-haden da mata ke sha wani lokacin kuma su yi kunzugu da su na yin amfanin da ake sayensu saboda su?

Shirin Daga Laraba ya bigi jaki ya bigi taiki, domin kuwa ya tattauna da masu hada irin wadannan magunguna da masu saya, da ma wadanda ake saya domin su da kuma likitoci domin fayyace gaskiyar amfani da illar kayan mata.

Domin sauke shirin kai tsaye latsa nan

Majalisa ta buƙaci sojoji su kawo ƙarshen Lakurawa

Ɗan Aljeriya ya shiga hannu kan safarar makamai a Zamfara

’Yan bindiga sun kashe ’yan banga sun sace mai unguwa a Kaduna

A wata 19 Tinubu ya ciyo bashin tiriliyan 50