DAGA LARABA: Ko Tallafin Shinkafar Gwamnati Zai Magance Damuwar Talakan Najeriya?
Tun bayan janye tallafin man fetur, gwamnati ke ta raba kayan abinci ga talakawa domin rage musu radadi.

Tun bayan janye tallafin man fetur, gwamnati ke ta rarraba kayan abinci ga talakawa domin rage musu radadi.
A wannan makon Shugaban Kasa Bola Tinubu ya bayar da umarin raba tirela 20 ga kowace jiha a Najeriya da Birnin Tarayya duk da cewa wasu na ganin wannan salo ba ya tasiri.
- NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Azumin Tasu’a Da Ashura
- DAGA LARABA: Matakan Kauce Wa Hadarin Ambaliyar Ruwa
Shirin Daga Laraba ya duba yadda tallafin abincin daga gwamnatin zai magance damuwar talakan Najeriya.
Domin sauke shirin, latsa nan