DAGA LARABA: Martanin ‘Yan Najeriya Kan Bashin Kudin Karatu

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Batun bada rancen kudin karatu ga daliban  jami’o’i na matakin digiri a Najeriya na ci gaba da daukar hankalin ‘yan ƙasar. Wace fahimta ‘yan Najeriya su ka yi wa wannan batu na bashin kudin karatu ga dalibai masu neman digiri? NAJERIYA A YAU: Yadda ‘Yan Bindiga Ke Shirin […]

DAGA LARABA: Martanin ‘Yan Najeriya Kan Bashin Kudin Karatu

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Batun bada rancen kudin karatu ga daliban  jami’o’i na matakin digiri a Najeriya na ci gaba da daukar hankalin ‘yan ƙasar.

Wace fahimta ‘yan Najeriya su ka yi wa wannan batu na bashin kudin karatu ga dalibai masu neman digiri?

Saurari shirin Daga Laraba na wannan lokaci domin jin martanin ‘yan Najeriya kan wannan batu da kuma matsayin kungiyar ASUU.

Arewacin Najeriya bai dogaro da wani yanki ba – Ndume

Jagoran Syria ya sha alwashin kwance ɗamarar ƙungiyoyin da ke rike da makamai

Sojojin ruwa sun gina wa al’ummar Zariya asibiti kyauta

Mahara sun kai wa Sarkin Nupen Lokoja hari a fadarsa