DAGA LARABA: Matakan Kariya Daga Kwantawa Rashin Lafiya

Dabarun da za su taimaka wajen ganin ba ku kwanta rashin lafiya ba.

DAGA LARABA: Matakan Kariya Daga Kwantawa Rashin Lafiya

Lafiya dai ita ce uwar jiki, babu mai fushi da ita!

Babu mai son ya kwanta rashin lafiya, musamman a wannan yanayi na rayuwa da komai lallabawa ake yi.

A yayin da jama’a ke kokawa a fannoni da dama, wasu sun ma hakura da batun zuwa asibiti ko shan magani, ko da sun ji alamar rashin lafiya a jikinsu.

Ku kasance da shirin Daga Laraba na wannan mako domin jin wasu dabarun da za su taimaka wajen ganin ba ku kwanta rashin lafiya ba.

Domin sauke shirin, latsa nan