DAGA LARABA: Matakan Kauce Wa Hadarin Ambaliyar Ruwa

Kusan ko wace damina sai hukumomi sun gargadi mazauna yankuna game da ambaliyar ruwa.

DAGA LARABA: Matakan Kauce Wa Hadarin Ambaliyar Ruwa

Kusan kowace damina sai hukumomi sun gargadi mazauna wasu yankuna game da yiwuwar samun ambaliyar ruwa.

A bana ma Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya (NiMET) ta yi gargadin cewa jihohi kusan 31 za su fuskanci ambaliyar da rushewar gine-gine.

Shirin Daga Laraba na wananan makon zai tattauna kan abin da ya kamata a yi domin kauce wa asara sakamakon ambaliya.

Domin sauke shirin, latsa  nan