DAGA LARABA: Matsalolin Da Suka Kewaye Kannywood

Rade-radin matsaloli basa karewa dangane da masanaantar shirya finafinai ta Arewacin Najeriya mai cibiya a Kano Kannywood. Shin mene ne abin da ke hana Kannywood cigaba kamar sauran takwarorinta na duniya? DAGA LARABA: Ina Aka Kwana A Binciken Harin Tudun Biri? NAJERIYA A YAU: Dabarun Kauce Wa Talauci A Watan Janairu Shirin Daga Laraba na […]

DAGA LARABA: Matsalolin Da Suka Kewaye Kannywood

Finafinan Kannywood

Rade-radin matsaloli basa karewa dangane da masanaantar shirya finafinai ta Arewacin Najeriya mai cibiya a Kano Kannywood.

Shin mene ne abin da ke hana Kannywood cigaba kamar sauran takwarorinta na duniya?

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya dubi boyayyun matsalolin da suka dabaibaye Kannywood.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan