DAGA LARABA: Matsalolin Zama Nesa Da Iyali

Halin da ma’aurata ke shiga saboda suna rayuwa nesa da juna da kuma hanyoyin magance matsalolinsu

DAGA LARABA: Matsalolin Zama Nesa Da Iyali

A yayin da ma’aurata ke buƙatar kasancewa kusa da juna domin samun kulawar da ta dace da kuma shaƙuwa.

Sai dai wasu ma’aurata kan shiga damuwa idan suka yi nesa da juna, musamman zuwa wuraren babu makawa kamar wajen aiki ko kuma kasuwanci.

A cikin shirin Daga Laraba na wannan mako mun duba yadda rayuwar ma’aurata ke kasancewa a lokacin da suka yi nesa da juna.

Domin sauke shirin, latsa nan.