DAGA LARABA: Me Ya Kamata A Yi Wa Mutanen Da Rikicin Ta’addanci Ya Rutsa Da Su?

Wasu lokutan ma har ana bukatar sake saisaita tunanin mutum a irin wannan yanayi.

DAGA LARABA: Me Ya Kamata A Yi Wa Mutanen Da Rikicin Ta’addanci Ya Rutsa Da Su?

Sansanin ‘Yan Gudun Hijira a Sudan

Majalisar Ɗinkin Duniya, ta ware ranar 21 ga watan Agusta domin tunawa da waɗanda ayyukan ta’addanci ya rutsa da su.

A duk lokacin da mutum ya faɗa hannun ‘yan ta’adda ko rikicin ta’addanci ya rutsa da su, su kan daɗe cikin damuwa a ransu.

Shirin Daga Laraba na wannan mako zai tattauna kan wannan rana da abin da ya kamata a yi wa irin waɗannan mutane.

Domin sauraren cikakken shiri, latsa nan

Kashim Shettima zai jagoranci tawagar Nijeriya a taron MDD

NECO ta fitar da sakamakon jarrabawar 2024

Kano: Abba ya rusa ciyamomin riko

An haramta wa ma’aikatan Asibitin Tarayya yin ‘kirifto’ a wurin aiki