DAGA LARABA: Me Ya Sa Kamfanonin Lantarki Ke Fifita ’Yan ‘Band A’?
Wasu na ji a ransu kamar su ba kwastomomi ba ne ga kamfanonin.

Ma’akatan lantarki na kokarin yanke wura
Bayan komawa tsarin rukuni-rukuni na bayar da wutar lantarki, kamfanoni samar da wutar sun fi mayar da hankali kan kwastomomin rukunin farko, wato ‘Band A’.
Wasu na ji a ransu kamar su ba kwastomomi ba ne ga kamfanonin domin kulawar da ake ba su ta nuna ba a tare da su.
- DAGA LARABA: Yadda ‘Yan Arewa Za Su Samu Kuɗi A Soshiyal Midiya
- NAJERIYA A YAU: Wa Ke Da Ikon Dakatar Da Ganduje A APC?
Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba abin da ya sa hankalin kamfanonin wutar lantarki ya karkata kan wani rukuni.
Domin sauraren cikakken shirin, latsa nan