DAGA LARABA: Muhimmancin Barin Wasiyya Tun Kana Da Rai

Ku biyo mu shirin Daga Laraba na wannan makon domin jin mahimmancin barin wasiyya tun mutum na raye.

DAGA LARABA: Muhimmancin Barin Wasiyya Tun Kana Da Rai

Masana sun ce barin wasiyya tun mutum na raye tana da matukar mahimmanci

Da zarar an ambaci wasiyya sai mutum ya fara tunanin mutuwa, ko wani abun na daban a rai.

Wasu kan bar wasiyya ko da za su yi tafiya zuwa anguwa saboda gudun riskar wa’adi babu shiri. Shin yaya mahimmancin wasiyya da kuma tasirinta?

Ku biyo mu shirin Daga Laraba na wannan makon domin jin mahimmancin barin wasiyya tun mutum na raye.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan