DAGA LARABA: Yadda Muke Rayuwa Cikin Ƙunci —Ma’aikatan Najeriya

Ma’aikata sun bayyana yadda rayuwarsu ta tagayyara kuma aikin ba riba a wannan kuncin rayuwa.

DAGA LARABA: Yadda Muke Rayuwa Cikin Ƙunci —Ma’aikatan Najeriya

Sauke Cikakken Shirin

Yau 1 ga watan Mayu ce aka ware a matsayin Ranar Ma’aikata ta Duniya domin jinjina musu bisa rawar da suke takawa wajen kawo cigaban al’umma. 

Sai dai yayin da ’yan Najeriya da dama suke kuka da halin ƙuncin rayuwa a kasar, ma’aikata na kan gaba wajen bayyana yadda suka ce suna tagayyara, kuma ayyukan da suke yi babu riba ta wani ɓangaren.

Shirin Daga Laraba na wannan makon ya duba yadda rayuwar ma’aikata a Najeriya ke kasancewa da kuma sauyin da suke fatan samu.

Ukraine ta cimma yarjejeniya da Amurka kan haƙar ma’adinai

Dangote ya rage farashin man fetur zuwa N860 a Legas

Na gaji bashin 8.9bn a matsayin shugaban APC — Ganduje

Boko Haram sun sace mutum 2 da kayan abinci a Borno