DAGA LARABA: Rayuwar ‘Yan Najeriya A Kasashen Waje

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Daga cikin ‘yan Najeriya musamman matasa akwai da dama da ke da burin guduwa daga Najeriya zuwa kasashen Turai ko na Larabawa, ido rufe.  Ko masu irin wadannan burika sun san abubbuwan da ke tattare da zama a kasar da ba taka ba?  NAJERIYA A YAU: Dalilin Rashin […]

DAGA LARABA: Rayuwar ‘Yan Najeriya A Kasashen Waje

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Daga cikin ‘yan Najeriya musamman matasa akwai da dama da ke da burin guduwa daga Najeriya zuwa kasashen Turai ko na Larabawa, ido rufe. 

Ko masu irin wadannan burika sun san abubbuwan da ke tattare da zama a kasar da ba taka ba? 

A wannan karon, mun dubi yadda matasa ‘yan Najeriya ke hankoron tafiya wadansu kasashe neman arziki ido rufe. Mun ji dalilansu, mun kuma ji ta bakin wadanda suka samu tsallakawa, sannan mun tuntubi ta bakin masana kan  alfanu da kuma hadurran da ke tattare da irin wannan tafiya. 

Sojoji sun kashe mataimakin Bello Turji

Harin ’Yan Fashi: Buni ya jajanta wa ’yan kasuwar Ngalda

An saki matar Ekweremadu daga gidan yari a Birtaniya, ta dawo Najeriya

Trump ya bayar da umarnin kamen ’yan gudun hijira a Amurka