DAGA LARABA: Shin Duka Ne Hanyar Ladabtar Da Yara Mafi Inganci?

Duk wanda ya kai shekaru talatin zuwa sama ya san cewa a da can iyaye da sauran jama’ar gari suna iya ɗaukar tsumagiya don ladabtar da shi idan ya kauce hanya

DAGA LARABA: Shin Duka Ne Hanyar Ladabtar Da Yara Mafi Inganci?

Bulala

Tarbiyya kamar yadda aka san ta a al’adance tana inganta ne idan al’umma gaba ɗaya ta haɗa hannu wajen ladabtar da yara.

Duk wanda ya kai shekaru talatin zuwa sama ya san cewa a da can iyaye da sauran jama’ar gari suna iya ɗaukar tsumagiya don ladabtar da shi idan ya kauce hanya.

Shirin Daga Laraba na wannan mako zai yi duba ne kan alfanun ko illar hakan wajen ladabtar da yara.

Domin sauke shirin, latsa nan