DAGA LARABA: Shirin Gwamnonin Arewa Maso Yamma Na Magance Matsalar Tsaro

Yayin da ake kammala taron yini biyu a kan matsalar tsaro a shiyyar Arewa maso yammacin Najeriya, hankali ya karkata zuwa ga mataki na gaba.

Shirin Daga Laraba na wannan makon zai duba yadda gwamnonin yankin suka shirya aiwatar da abin da aka cimma.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan

Mutanen gari sun kashe ɗan bindiga a Kaduna

Jabun Kayayyaki: NAFDAC ta rufe shaguna 100 a Enugu

Ya shiga hannu kan damfarar mahajjata Naira miliyan 4.5

Bankin Duniya ya ba Nijar tallafin biliyan 214