DAGA LARABA: Tarihin Almajirci A Kasar Hausa Da Yadda Yake A Da
Tarihin almajirci a Najeriya. Yadda ake yin shi a can baya da kuma yadda yake a yanzu.
Kalmar almajiri ta samo asali ne daga yaren larabci wato almuhajir, dake nufin wanda ya bar garin sa don zuwa wani gari neman ilimi.
Mafi yawan alummar arewa inda akafi sanin Kalmar sun taso ne sun ga ana gudanar da karatun allo ko almajirci, wanda hakan ke nufin almajirci ya samo asali ne tun lokacin da musulunci ya fara shigowa Najeriya daga garin Maidugurin Jihar Borno zuwa kasar Hausa.
- NAJERIYA A YAU: Me ya sa mutane suka dawo daga rakiyar Kirifto?
- DAGA LARABA: Yadda Shara Ke Neman Binne Manyan Biranen Najeriya
Shirin Daga Larab na wannan mako yayi duba ne kan tarihin almajirci da kuma yadda yake a da can baya.
Domin sauke shirin, latsa nan