Daga Laraba: Tsakanin uwa da uba laifin waye lalacewar tarbiyyar ’ya’ya?

Alhakin waye tabbatar da tarbiyyar ’ya’ya a tsakanin iyaye?

Daga Laraba: Tsakanin uwa da uba laifin waye lalacewar tarbiyyar ’ya’ya?

Kula da tarbiyyar yara (2)

Domin sauke shirin latsa nan.

Yin watsi da tarbiyar ’ya’ya na daga cikin abubuwan da suka haifar da rigingimun da ke addabar ’yan Najeriya.

Shirin Daga Laraba ya duba wannan al’amari.