Daga Laraba: Yadda kuri’arku za ta iya sauya rayuwarku

Dalilin raguwar masu kada kuri’a a Najeriya da bayanin karfin kuri’a da muhimmancin zabe wajen kawo sauyin rayuwa mai ma’ana.

Daga Laraba: Yadda kuri’arku za ta iya sauya rayuwarku

Domin sauke shirin latsa nan

Tun da aka dawo mulkin Dimokuradiyya a Najeriya a 1999, yawan masu kada kuri’a sai raguwa yake ta yi, ko mene ne dalili?

Anya masu zabe sun san irin karfin da kuri’arsu take da shi kuwa?

Shirin Daga Laraba na wannan lokaci na tafe da amsar wannan tambaya har ma da bayanin amfanin zabe da muhimmancinsa wurin kawo sauyin rayuwa  mai ma’ana.

A yi sauraro lafiya.