DAGA LARABA: Yadda Ake Aure Da Ciki A Kasar Hausa

Shin idan ka gano cewa da cikin wani amaryarka ta shigo gidanka wane mataki za ka dauka?

DAGA LARABA: Yadda Ake Aure Da Ciki A Kasar Hausa

Ma’aurata

Shin idan ka gano cewa da cikin wani amaryarka ta shigo gidanka wane mataki za ka dauka?

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya bankado yadda ake yin aure da juna biyu a Arewacin Najeriya.

Shin da sanin angwaye ake daura musu aure da mata masu ciki, ko kuma akwai lauje cikin nadi?

Gyara zama domin jin yadda ta kaya tsakanin wadansu angwaye da amarensu suka zo musu da cikin wasu.

Ɗan shekara 60 ya rasu a hatsarin kwalekwale a Sakkwato

Yadda gobara ta ƙone kasuwar babura a Zamfara

Mun fara binciken turmutsutsin tallafin abinci — Shugaban ’Yan Sanda

Tinubu ya soke ayyukansa saboda rasuwar mutane a Abuja da Anambra