DAGA LARABA: Yadda Almajiri Ya Rikide Ya Zama Mabaraci
A baya an bayyana cewa almajiri ba mabaraci bane, shirin na wannan makon zai yi duba ne kan yadda almajiri ya rikide daga neman ilimi zuwa bara.
A zamanin nan, ana alakanta almajirai da bara – hasali ma a lokuta da dama akan yi amfani da kalmar “almajiri” idan ana nufin mabaraci.
Amma a da ba haka lamarin yake ba – almajiri bay a bukatar yin bara ko roko kafin ya sami na sakawa a bakin salati.
- NAJERIYA A YAU: Me ya sa mutane suka dawo daga rakiyar Kirifto?
- DAGA LARABA: Tarihin Almajirci A Kasar Hausa Da Yadda Yake A Da
Shirin Daga Laraba na wannan mako zai yi nazari ne a kan yadda almajirci ya sauya salo a wannan zamani da ma irin halin da almajirai suka tsinci kan su a ciki.
Domin sauke shirin, latsa nan