DAGA LARABA: Yadda Kanawa Suka Je Kallon Hawan Daushe A Zazzau

Hawan Daushe al’ada ce ta sarakunan Kasar Hausa a lokacin bikin Sallah.

DAGA LARABA: Yadda Kanawa Suka Je Kallon Hawan Daushe A Zazzau

Hawan Daushe al’ada ce ta sarakunan Kasar Hausa a lokacin bikin Sallah.

A Masarautar Zazzau akan yi wannan hawa a ranar ukun Sallah da yamma, kuma yakan tara ’yan kallo daga wurare daban-daban ciki har da Kano.

Shirin Daga Laraba na wannan makon ya duba yadda hawan Daushe ya samo asali a Masarautar Zazzau.

Domin sauke shirin, latsa nan

Majalisar wakilai ta dakatar da CBN daga ƙara kuɗin cajin ATM

Hanyoyi 6 da mutum zai kare kansa daga tsananin zafi

’Yan sanda sun ceto mutum 30 daga hannun ’yan bindiga a Katsina

Ba abin da zai faru idan aka tsige Fubara – Wike