DAGA LARABA: Yadda Kungiyoyi Ke Neman Hana Zaman Aure
Shirin Daga Laraba na wannan makon ya dubi yadda ayyukan kungiyoyin agaji ke neman hana zaman aure a Maiduguri

Gwamnan Borno, Babagana Zulum
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan
Kungiyoyin bada agaji masu zaman kansu da akafi sani da NGO na neman hana mata zaman aure a Jihar Borno, Arewa maso Gabshin Najeriya.
Ko ta wadanne hanyoyi wadan nan kungiyoyi na NGO ke shiga sha’anin zamantakewar aure?
- NAJERIYA A YAU – Shin Buhari Zai Iya Rayuwa A Daura?
- DAGA LARABA: Yadda Cire Tallafin Mai Ya Shafi Rayuwarmu —’Yan Najeriya
Saurari shirin Daga Laraba domin jin wurin da gizo ke saka.