DAGA LARABA: ‘Yadda rashin gaisuwa ya kashe aure’

Ana ta cece-kuce akan wa ya kamata ya fara gaishe da wani tsakanin miji ko mata

DAGA LARABA: ‘Yadda rashin gaisuwa ya kashe aure’

Ana ta cece-kuce gameda wanda ya kamata ya fara gaida wani tsakanin miji da mata

Wani magidanci ya saki matarsa saboda rashin gaishe shi.

Ganin cewa gaisuwa muhimmin abu ne kuma alamar mutuntata a zamantakewa, shin rashin yin sa ya kai girman ya zama sanadin rabuwar aure?

A ’yan kwanakin nan, ana ta ce-ce-ku-ce kan wanda ya kamata ya fara gaishe da wani tsakanin ma’aurata, shin miji ne ko mata?

A ’yan kwanakin nan, ana ta ce-ce-ku-ce kan wanda ya kamata ya fara gaishe da wani tsakanin ma’aurata, shin miji ne ko mata?

A shirin Daga Laraba na wannan makon, mun duba yadda batun gaisuwa tsakanin ma’aurata yake tayar da kura a wasu gidajen.

Domin sauraren shirin, latsa nan

An kama matashi ɗauke da hannun mutum da bindigogi

NDLEA ta kama miyagun ƙwayoyi tan 3.9 da kama mutum 599

An kashe ’yan gudun hijira uku a Sakkwato

Kotu ta soke hukuncin yi wa Jam’iyyar NDC rijista