DAGA LARABA: Yadda Sabbin Ma’aurata Ke Morewa A Ramadan
A watan Ramadan sabbin ma’aurata na alfahari da azuminsu na farko a gidan aure.
A watan Ramadan sabbin ma’aurata na alfahari da azuminsu na farko a gidan aure.
Shin mene ne abin da yake kayatar da gidan aure musamman a wannan lokaci na Ramadan? Ya ya kamata ma’aurata su kasance?
- NAJERIYA A YAU: Matakan Kariya Daga Ɓata Gari A Lokacin Zuwa Tahajjud
- DAGA LARABA: Abubuwan Da Ba A So Mai I’itikafi Ya Aikata
Shirin Daga Laraba na wannan mako ya tattauna yadda ma’aurata ke samun tabarruki da falala a yanayinsu na farko.
Domin sauke shirin, latsa nan