DAGA LARABA: Yadda Za A Magance Matsalolin Matasan Arewa
Domin sauke shirin latsa nan A makon da ya gabata mun binciko matsalolin matasan Arewa da kuma dalilan da aka bar su a baya. A shirinmu na wannan karon mun tattauna da wadansu matasan yankin, wadanda da suka san matsalolinsu da kuma maganin matsalolin. NAJERIYA A YAU: Wuraren Da Rashin Tsaro Zai Hana Noma A […]
Cincirindon matasan lokacin da suke gudanar da zanga-zangar a kofar gidan gwammatin Kano
Domin sauke shirin latsa nan
A makon da ya gabata mun binciko matsalolin matasan Arewa da kuma dalilan da aka bar su a baya.
A shirinmu na wannan karon mun tattauna da wadansu matasan yankin, wadanda da suka san matsalolinsu da kuma maganin matsalolin.
- NAJERIYA A YAU: Wuraren Da Rashin Tsaro Zai Hana Noma A 2022
- DAGA LARABA: Dalilin Da Muka Bar Matasan Arewa A Baya.
Matasan sun bayyana ainihin abin da ke hana su ci gaba, sun kuma bayar da shawarwari kan hanyoyin da za a shawo kan matsalolin nasu.