DAGA LARABA: ‘Wahalar da muka sha a hannun iyayen riko’

Shirin na wannan mako ya bankaɗo gaskiyar abin da ke faruwa

DAGA LARABA: ‘Wahalar da muka sha a hannun iyayen riko’

Wasu ‘ya’yan riƙon na shan wahala ne a wajen Kishiya

Sau da yawa, ana samun labaran musgunawa tsakanin iyaye da ‘ya’yan riƙo. Sai dai kowane bangare na zargin dayan da cewa shi ne mai laifi.

Shin mene ne gaskiyar abin da ke faruwa tsakanin ‘ya’yan riƙo da iyayen gidan nasu?

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya yi nitso cikin wannan dadaddiyar matsalar, ya bankaɗo gaskiyar abin da ke faruwa.

Domin sauraren cikakken shirin ko saukewa kai tsaye, a latsa nan