Daga taskar tsohon mai hoto BABA SHETTIMA 7

Daga taskar tsohon mai hoto BABA SHETTIMA 7

Alhaji Sa Abubakar Tafawa Valewa, Firaminista na farko da ya yi mulki a tsakanin shekarar 1957 zuwa 1966. Manjo Jonathan Okafor ne ya kashe shi a wani juyin mulki da wasu matasan ’yan kabilar Ibo suka yi a ranar 15 ga watan Janairun, 1966Birgediya Murtala Ramat Muhammad, Shugaban kasa kuma Babban Kwamandan Askarawan kasar nan. Ya yi mulki ne a tsakanin 1 ga watan Agustan 1975 zuwa 13 ga watan Fabrairun 1976. An kashe shi ne a wani juyin mulki da wasu jami’an soja da suka fito daga yankin Filato a karkashin jagorancin Laftanar-Kanar Bukar Suka Dimka suka yi masa a ranar 13 ga Fabrairun, 1976