Daga taskar tsohon mai hoto BABA(0) SHETTIMA ([email protected])

Daga taskar tsohon mai hoto BABA(0) SHETTIMA (SHETTIMAPHOTO@YAHOO.COM)

Sultan Abubakar ne a lokacin da yake maraba da Ministan Birtaniya Sa Swinton tare da tawagarsa a filin jirgin sama na Sakkwato a ranar 28 ga Maris 1943Jami’an tsaron sojin ruwa ne suka fareti a shekarar 1943