dakunan binciken bogi
kungiyar Masana Binciken Cututtuka ta Najeriya (APN) ta koka kan yadda fiye da rabin sakamakon binciken cututtuka da ake gudanarwa a dakunan binciken cututtuka na Najeriya ba su da inganci.