Daliban Jami’ar Ibadan sun koka da rashin tsaftar unguwar Hausawa
Kungiyar dalibai da ke karatun digiri na biyu a fannin kiwon lafiya a Jami’ar Ibadan ta nuna rashin jin dadi da takaicin ganin irin yadda kazanta ta dabaibaye unguwar Hausawa ta Sabo cikin birnin Ibadan.