Dalibar Chibok ta gana da Shugaba Buhari
A yau Alhamis ne dalibar makarantar Chibok din nan da aka ceto daga hannun Boko Haram ta isa fadar shugaban kasa da ke Abuja. Amina Ali Nkeki, ta isa fadar ne tare da rakiyar Gwamnan Jihar Barno Kashim Shettima da wasu manyan jami’an gwamnati. A ranar Laraba ne dai aka ceto ta da jaririyarta daga […]

A yau Alhamis ne dalibar makarantar Chibok din nan da aka ceto daga hannun Boko Haram ta isa fadar shugaban kasa da ke Abuja.
Amina Ali Nkeki, ta isa fadar ne tare da rakiyar Gwamnan Jihar Barno Kashim Shettima da wasu manyan jami’an gwamnati.
A ranar Laraba ne dai aka ceto ta da jaririyarta daga MBalala da ke kusa da garin Chibok.
Hoto: Sahara Reporters