Dalibi ya kashe abokin karatunsa a kwalejin Kogi
Wani dalibin kwalejin kimiyya da fasaha da ke garin Lokoja da ake zargi da tabin hankali ya soka wa abokin karatunsa wuka inda hakan ya yi sanadin mutuwarsa.