dalibin da aka sato daga Zamfara zuwa Gombe ya koma hannun mahaifinsa

Wani yaro mai suna Rabi’u Halilu da aka sato shi daga Zamfara kuma aka tsince shi a Gombe ya tsallake rijiya da baya, inda bayan fadawa hannun kirki mahaifinsa ya zo ya tafi da shi.