DAGA LARABA: Dalilan ɓaraka a tsakanin iyayen riƙo da ’ya’yan riƙo
Wannan al’ada ana yin ta ne da zimmar yauƙaƙa danƙon zumunci, amma a wasu lokuta kwalliya ba ta biyan kuɗin sabulu
Duk wanda aka haifa ya tashi a ƙasar Hausa ya san al’adar nan ta bayar da ko karɓo riƙon ɗa ko ’ya.
A wasu lokutan mutum ne ke nema a ba shi riƙon, a wasu lokuta kuma iyayen ne suke bayarwa don ƙashin kansu.
Wannan al’ada ana yin ta ne da zimmar yauƙaƙa danƙon zumunci, amma a wasu lokuta kwalliya ba ta biyan kuɗin sabulu.
- NAJERIYA A YAU: “Wannan Ce Ɗaya Daga Cikin Ummul Haba’isin Lalacewar Najeriya”
- DAGA LARABA: Yadda sunayen zamani suka shafe na Hausawa
Shirin Daga Laraba na wannan mako zai yi nazari ne kan matsalar ’ya’ya da iyayen riƙo.
Domin sauke shirin, latsa nan