Dalilin Da Aka Samu Ƙaruwar Masu Taɓin Ƙwaƙwalwa a 2023

Hukumomi sun ce an samu karin kashi 100 na wadanda aka kai asibiti domin duba lafiyar kwakwalwarsu a shekarar 2023.

Dalilin Da Aka Samu Ƙaruwar Masu Taɓin Ƙwaƙwalwa a 2023

Yayin da ake gargarar kammala shekarar 2023, abubuwa da dama sun faru da al’umma masu ban sha’awa da ban mamaki.

Hukumomi sun ce an ninka adadin wadanda aka kai asibiti domin duba lafiyar kwakwalwarsu a shekarar 2023.

Shirin Najeriya A Yau ya duba yadda mutane suka tsallake wasu damuwa da kuma abin da masana suke ganin shi ne ummul haba’isin shigar jama’a cikin dimuwa da rikicewar kwakwalwa.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan