Dalilin Da Maza Ke Haura Shekar 40 Babu Auren Fari
Maza da dama na son aure amma fargabar ɗawainiya ta hana su.
Maza da dama na son aure amma kuma su kan ce fargabar ɗawainiya ta hana su.
Wasu kuma na cin karo da ƙalubale tun a wajen nema, lamarin da ya sa suke zarta shekarun samartakansu ba aure.
- DAGA LARABA: Da Gaske Shan Garin Kwaki Na Kashe Ido?
- Yadda Ma’aikaciyar Gwamnatin Kano Ta Rasu Saboda Rashin Samun Albashi
Shin da gaske ne abin da suke cewa fada na cin karo da kalubale bayan aure?
Ku biyo mu cikin shirin Daga Laraba na wannan makon inda muka duba yadda wasu mazan kan shafe sama da shekara 40 babu aure.
Domin sauraren shirin, latsa nan