Dalilin da muke son a kira taron masu tallafawa na duniya kan Arewa maso Gabas – Dogara

Kwanakin baya ne Shugaban Majalisar Tarayya Honorabul Yakubu Dogara, ya ziyarci sansanin ’yan gudun hijira na Wassa da ke Birnin Tarayya, Abuja inda ya qaddamar da asibitin tafi-da-gidanka sakamakon ziyarar farko da ya kai a ranar 7 ga Janairun bana.

An gano baƙin haure 30 a ɓoye cikin tankar mai a Turkiyya

An tsare ɗan gwagwarmaya kan sukar gwamnatin sojin Nijar

Alhazan Kebbi rukunin farko sun dawo gida

Rukunin farko na Alhazan Kebbi 426 sun dawo gida