Dalilin da ya sa na dawo harkar fim – Isa A. Isa

Isa A. Isa na xaya daga cikin jaruman da aka kafa masana’antar fina-finan  Hausa (Kannywood) da su, daga baya aka daina ji xuriyarsa, a hirar da ya yi da Aminiya ya bayyana dalilin da ya sa aka daina jin xuriyarsa, dalilin da ya sa ya dawo harkar fim, yadda ya tarar da harkar da kuma […]

Dalilin da ya sa na dawo harkar fim – Isa A. Isa
Dalilin da ya sa na dawo harkar fim – Isa A. Isa

Isa A. Isa na xaya daga cikin jaruman da aka kafa masana’antar fina-finan  Hausa (Kannywood) da su, daga baya aka daina ji xuriyarsa, a hirar da ya yi da Aminiya ya bayyana dalilin da ya sa aka daina jin xuriyarsa, dalilin da ya sa ya dawo harkar fim, yadda ya tarar da harkar da kuma burin da yake so ya cimma a harkar yanzu. Ga yadda tattaunawar ta kasance: