Kananan Labarai• Created January 18, 2013 07:43
Dalilin da ya sa na karbi addinin Musulunci –Basaraken Ibo
Mataimakin Shugaban Majalisar Dagatan Jihar Imo, Cif Sylbester O. Dimunah ya ce ya karbi addinin Musulunci ne saboda gaskiya da rikon amana da kuma yadda Musulmi suke gudanar da addininsu ba tare da canje-canje ba.